Yadda Aminu Kano Ya Fara Daukar Mace Mataimakiyar Dan Takarar Shugaban Kasa

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Aminu Kano Ya Fara Daukar Mace Mataimakiyar Dan Takarar Shugaban Kasa
Apr 19, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Bayan shekara 38 da barin duniya, ’yan Najeriya na ci gaba da tunawa da Malam Aminu Kano a bangarori da dama.

Jama’a da dama na kallon Malam Aminu Kano a matsayin wanda ya sauya akalar siyasar Najeriya ta hanyar zama mutum na farko da ya zabi zabi mace a matsayin ’yar takararsa ta mataimakin shugaban kasa.

Shin kawo yanzu, burin Malam din na ganin an dama da kowa da kowa a fagen siyasa ya cika  kuwa?