Dalilanda Jiragen Sojan Najeriya Ke Yawan Yin Hatsari
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilanda Jiragen Sojan Najeriya Ke Yawan Yin Hatsari
Apr 25, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a Text Message.

Daga shekarar 2015 zuwa 2022 jiragen Sojan Najeriya 11 sunyi hatsari, wanda sanadiyyar wannan hatsari anyi asarar rayuka da dukiya mai yawan gaske.

ko mene ne ke sa jiragen sojan Najeriya yawan faduwa, in ya fado wace irin asara ake tafkawa, shin an kamo hanyar gyara kuwa?

Akwai amsoshin wadannan da ma wadansu tambayoyin a shirin namu na yau.