PDP Ta Yi Waje Da APC A Jihar Osun
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
PDP Ta Yi Waje Da APC A Jihar Osun
Jul 18, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Zaben Jihar Osun ya nuna alumu da yawa cewa babban zaben 2023 zai bambanta da sauran zabukan da suka gabata a Najeriya.

APC ta sha kaye, inda ta ci kuri'u 375,027, jam'iyyar PDP ta yi nasara da cin kuri'u 403,371.

Hakan ya sa masana na cewa, 'yan 
najeriya sun fara gane siyasa yanzu. 

Shirin Najeriya a yau ya tattauna da mazaunan Osun, game da yadda suka kalli zaben, da INEC, hukumar zabe Mai zaman kanta. Da kuma Mai sharhi kan harkokin siyasa.