"Yadda Malamin Mu Ya Dagargazamin Kashin Wuya" Dalibar Makaranta

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
"Yadda Malamin Mu Ya Dagargazamin Kashin Wuya" Dalibar Makaranta
Aug 05, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Ranar Laraba 21 ga watan Yulin 2022, Aminiya ta ruwaito labarin wata yarinya  yar makarantar sakandire a zariya da wani malami ya buga da gora a wuya.

Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci ya binciko wannan yarinya, ya tattauna da ita, kuma ji halin da ake ciki a yanzu.

Domin sauraron matakin da iyayen wannan yarinya su ka dauka, da irin matakin da hukumomi suka dauka, ku saurari cikakken shirin.