Yadda Sojoji Suka Shiga Wurin 'Yan Ta'adda Suka Ragargajesu": Ganau
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Sojoji Suka Shiga Wurin 'Yan Ta'adda Suka Ragargajesu": Ganau
Aug 15, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a Text Message.

A karshen makon da ya gabata ne rundunar sojan Najeriya suka yi nasarar shiga wani kauye a karamar hukumar Chukun suka ragargaji wadansu gungun yan ta'adda. 

Rahotanni sun tabbatar cewa kauyen da jami'an sojan suka kashe 'yan ta'dddar a ciki babu mutumin kirki ko daya, sakamakon kwace garin da 'yan ta'addan suka yi. 

A shirin namu na yau mun tattauna da wadanda wannan abu ya faru a kusa da su, sun kuma bamu cikakken labarin irin namijin kokarin da sojojin Najeriya suka yi a wannan karon. 

Domin sauke shirin domin sauraro  a duk lokacin da ku ke so  latsa nan