Yadda Fasa Madubin Mota Ya Yi Sanadiyar Rasa Rayuka A Ajase Jihar Kwara

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Fasa Madubin Mota Ya Yi Sanadiyar Rasa Rayuka A Ajase Jihar Kwara
Aug 19, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Mako guda bayan mutuwar mutane sama da 10, da jikkatar da dama a wata kasuwar dabbobi dake Ajase a Jihar Kwara sakamakon rikicin da ya barke tsakanin Fulani da 'yan kungiyar OPS sanadiyyar fasa madubin mota da wata saniya ta yi. 

A kwai cikkaken bayanin halin da ake ciki zuwa yanzu a cikin wannan shirin.