Yadda Kabilanci Ke Neman Hana Banki Gina Kasuwar Taminus Ta Jos

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Kabilanci Ke Neman Hana Banki Gina Kasuwar Taminus Ta Jos
Aug 29, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Yunkurin wasu kungiyoyi na hana Bankin Jaiz sake gina Kasuwar Taminus da ke Jos a Jihar Filato ya bar baya da kura.

Rahotanni sun bayyana cewa kasuwar da ake takaddamar sake ginawa ita ce ginanniyar kasuwa  mafi girma a Afirka ta Yamma.

Shin me ya sa kungiyoyin ba sa so a  sake gina kasuwar?

Shirinmu na yau ya binciko irin asarar da ake tafkawa a dalilin  rashin kasuwar da ma wasu batutuwa.