"Dole A Gwada Kwarewarsu Kafin A Ba Su Aiki" - Tilde

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
"Dole A Gwada Kwarewarsu Kafin A Ba Su Aiki" - Tilde
Sep 02, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Domin sauke shirin domin sauraro a duk lokacin da kuke so, latsa nan 

Wadansu da suka samu horon koyarwa  a matakin farko wanda UNICEF da Gwamnatin Jihar Bauchi suka hada gwuiwa akai sun koka kan kin daukar su aiki a makarantun mallakin gwamnatin Jihar kamar yadda aka musu alkawarin lokacin turasu karatu. 

To ko ya akayi labari ya sha bam_bam akan daukar malaman?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da wadanda abin ya shafa dama Gwamnatin Jihar Bauchi domin fayyace gaskiya.