Dalilin Da Har Yanzu 'Yan Bindiga Suka Ki Sakin Dalibin Bethel Baptist

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dalilin Da Har Yanzu 'Yan Bindiga Suka Ki Sakin Dalibin Bethel Baptist
Sep 05, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Shekara guda da wata daya ke nan da satar daliba 121 na makarantar Bethel Baptist da ke Kaduna. An sako yara 120 daga cikin su amma har yanzu akwai dalibi daya da ke hannun su. 
Ko menene dalilin da har yanzu wannan dalibi ke hannun 'yan ta'addan?
Shirin Najeriya A Yau na kunshe da karin bayani. 

Shirin Najeriya A Yau ya tsananta bincike kan dalilan da har yanzu 'yan ta'addar