Rahotanni daga garuruwa da dama a Jihar Jiagawa na nuna cewa mamakon ruwan saman da ake samu a wannan daminar na barazana ga garuruwa da yawa.
Shin mene ne dalilin da duk shekara sai an samu ambaliyar ruwa a Jigawa?
Kusan ganaki dubu biyu ruwa ya wanke a Karamar Hukumar Babura. Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da wadanda abin ya shafa domin jin halin da su ke ciki