Dalilin Da Masu Shiga Tsakanin Hukumomi Da ’Yan Ta’adda Ke Samun Matsala
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilin Da Masu Shiga Tsakanin Hukumomi Da ’Yan Ta’adda Ke Samun Matsala
Sep 12, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Kamun da hukumomin tsaron Najeriya suka yi wa Tukur Mamu, wani shahararren mai shiga tsakanin ’yan ta’adda da mutane a Najeriya ya sanya tunanin a zukatan jama’a a ciki da wajen kasar.

Shin masu shiga tsakanin ’yan ta’adda da gwamnati ko jama’ar gari na da wata alaka da ta’addanci ne? Shin me ya sa suke ba sa wanyewa lafiya da gwamnati?

A shirin namu na wannan lokaci, mun tattauna da masana, mun kuma ji ta bakin wadansu ’yan Najeriya dangane da wannan batu.

A yi sauraro lafiya.