Shin Karin Kudin Ruwa Zai Hana Tsadar Kaya?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Shin Karin Kudin Ruwa Zai Hana Tsadar Kaya?
Sep 30, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Karin kudin ruwa da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi zuwa 15% na ci gaba da janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan kasar, wadanda ke kukan tsadar kayan masarufi yya ya addabi akasarinsu.

CBN dai ta ce ta dauki matakin ne domin shawo kan matsalar tsadar kayan masarufi da koma bayan tattalin arizki. 

Shin da gaske karin zai hana kayan masarufi tashin gwauron zabo?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin ina aka dosa.