Shekara 12 da 'yan ta'adda suka yi suna cin karensu babu babbaka a Maiduguri Jihar Borno ta sanya tsawon wannan shekaru ba a bikin ranar 'yancin kai sai bana.
Ko a halin yanzu ana iya cewa an samu zaman lafiya a Maiduguri?
Saurari cikakken shirin domin jin hakikanin halin da Jihar Borno ke ciki.