Kasafin kudin shekarar 2023 da shugaba Buhari ya gabatar ne dai kasafi mafi yawa a tarihin Najeriya.
Wadanne bangarori wannan kasafi na karshe da Buahri ya yi zai shafi rayuwar jama'ar da su ka zabe shi harda mai-mai?
Saurari dalilan da wannan kasafin ya fi duk wadanda aka yi a baya yawa, da kuma tanadin da aka yi wa 'yan kasar domin sharbar romon dimokuradiyya.