‘Mu ke da alhakin sayen audugar Al'adar ’ya’yanmu’

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
‘Mu ke da alhakin sayen audugar Al'adar ’ya’yanmu’
Oct 14, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Mata na bukatar tsaftace jikinsu duk lokacin da suke al’ada.

Ko kun san akwai yara mata da ke fasa zuwa makaranta saboda rashin audugar al’ada?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin taskun da ’ya’ya mata ke ciki sanadiyyar jinin al’ada.