Ana ganin karancin kulawar da Gwamnatin Najeriya ke yi da albashin likitocin ta, na ci gaba da sa su ficewa daga kasar, dalilin da ke kara je fa rayuwar ’yan kasar a cikin hatsari.
Ko kunsan likitoci guda nawa muke da su a Najeriya baki daya?
Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin inda gizo ke saka.