Rahoton yi wa wadansu takardun Nairar Najeriya garambawul ya zo wa 'yan kasar da mamaki, lura da babu wanda ke tunanin za a samu sauyin a daidai wannan lokaci.
Ko ta wadanne bangarori wannan hukunci zai shafi 'yan Najeriya?
Saurari cikakken shirin domin jin gamsassun bayanai kan wannan batu.