Barazanar Hari A Abuja: Abinda Gwamnati Ke Boyewa.
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Barazanar Hari A Abuja: Abinda Gwamnati Ke Boyewa.
Oct 31, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Tun bayan fitowar rahoton yiwuwar samuwar hare-haren ta'addanci a Abuja da gwamnatocin Amurka da Birtaniya suka yi aka shiga zaman dar-dar a cikin birnin. 

Shin mene ne  gaskiyar abinda ke faruwa a Abuja? 

Saurari cikakken shirin Najeriya A Yau domin jin wurin da gizo ke saka.