Anya APC ta Shirya Cin Kano A Zaben 2023?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Anya APC ta Shirya Cin Kano A Zaben 2023?
Nov 03, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Jam’iyyar APC ta jima tana fama da rikici tsakanin ’ya’yanta a Jihar Kano.

Lura da matsayi da tasirin Kano a siyasar Najeriya, anya APC ta shirya kawo jihar a zaben 2023 kuwa?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da ’yan jam’iyyar a jihar, da masana kimiyyar siyasa domin game da tasirin rikice-rikicen ga makomar jam’iyyar a zaben 2023.