Send us a text
Hukumar EFCC ta kai samame wurin masu canjin kudaden ketare a Abuja da Kano.Shin ko mene ne dalilin EFCC na wannan kame a daidai wannan lokaci?Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin abin da ke faruwa.