Yadda Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Ke Neman Hana Mu Kasuwanci

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Ke Neman Hana Mu Kasuwanci
Nov 08, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Yanzu ba sabon abu ba ne yadda kayan masarufi ke ta tashin gwauron zabo a Najeriya.                                   
‘Yan kasuwa da masu sayayya na ta kokawa game da tsadar kaya a kasuwannin Najeriya.
Shirin Najeriya A Yau ya shiga kasuwa ne ya tattauna da ‘yan kasuwa don jin yadda abin yake.