Me Ke Sa Tinubu Baya-baya Da Shiga Jama’a?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Me Ke Sa Tinubu Baya-baya Da Shiga Jama’a?
Nov 10, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a Text Message.

Rashin halartar taruka da dan takarar shugaban kasa a APC Bola Tinubu ke yi ya sa ’yan Najeriya yi masa fassara iri-iri.

Shin me ya sa Tinubu ke kaurace wa tarukan da ake ganin zuwansa na da muhimmanci, kuma zai ba shi damar tallata kansa?

Saurari  Najeriya A Yau na wannan loikaci domin jin inda gizo ke saka.