So da dama a Najeriya, idan farashin hatsi ko sauran kayan masarufi ya tashi sama ko ya sauka, aka alakanta shi farashin canjin Dala.
Shin komai ne ake saya da Dala, kuma komai ne canjin Dala ke shafa a Najeriya?
Mun tattauna da manoma, ’yan kasuwa da masana kan wannan batu.