Yadda Tinubu Ke Shirin Bin Sawun Buhari

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Tinubu Ke Shirin Bin Sawun Buhari
Nov 17, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Bola Ahmed Tinubu ya yaba kamun ludayin gwamnatin Shugaba Kasa Muhammadu Buhari kan yaki da ta’addanci a lokacin kaddamar da yakin neman zabensa.  

Shin idan Tinubu ya bi sawun Buhari a yaki da ta’addanci, za a kawo karshen matsalar tsaro? 

Saurari Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin wainar da ake toyawa a tawagar Bola Ahmed Tinubu