A ci gaba da sauraron karar kisan gillar da ake zargin wani dan kasar Chana da yi wa wata bakanuwa (Ummita), wanda ake zargin ya bayyana yadda ya kashe wa marigayiyar miliyoyin Naira.
Ko kun san a ikirarin dan Chana harda bayyana cewa ya na baiwa marigayiya Ummita alawus din Naira dubu dari duk mako?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da cikakken bayanin abin da ya wakana a kotu, da ma wadansu batutuwa.