Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kan Sabbin Kudaden Najeriya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kan Sabbin Kudaden Najeriya
Nov 25, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Bayyanar launin sabbin takardun kudaden Najeriya da shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar a fara amfani da su ranar 15 ga watan Disamba mai zuwa ya bar baya da kura, inda da dama cikin 'yan kasar ke cewa ba haka suka zata ba. 

Shin ko sauyin launin da aka yi wa kudaden abin a zo a gani ne? 

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin abinda sabbin kudaden suka kunsa.