Rahotannin cigaba da jigilar mutane a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun karade kafafen labarai, sai dai kuma kafin safiyar yau Litinin 28 ga watan Nuwamba da aka ayyana cewa jiragen kasan za su cigaba, sai ga sanarwar dakatarwa .
Shin mene ne ya sa aka dakatar da wannan aiki?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.