Yankin Kudu maso Gabashin Najeriya na fuskantar barazanar tsaro sakamakon hare-haren ’yan kungiyar IPOB da suka ki ci, suka ki cinyewa.
Shin taskanin gwamnati da kungiyar ’yan ta'addan, wa ya fi iko da yankin?
Shirin Najeriya A Yau, ya tattauna da masu ruwa da tsaki da kuma masana kan al’amarin.