Najeriya na daya daga cikin kasashen da aka cire da wurwuri a jerin kasashen da zasu taka leda a gasar cin kofin duniya da aka buga a Qatar.
Bayan cire 'yan kungiyar kwallon kafar Najeriya tun kan kaiwa ga matakin karshe da zai basu damar buga wasa a matakin duniya, shin kun san irin asarar da hakan ya janyo wa 'yan kungiyar kwallon kafar Najeriyar?
Shirin Najeriya A Yau na kunshe da karin bayani, a yi sauraro lafiya.