Dalilin da ’yan Majalisa ke son CBN ya sassauta dokar cire kudi

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dalilin da ’yan Majalisa ke son CBN ya sassauta dokar cire kudi
Dec 22, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Majalisar Dokokin Najeriya ta tsaya kai da fata cewa babban bankin kasar (CBN) ya dubi dokarsa ta kayyade cirar tsabar kudi. 

Shin akwai siyasa a hakikancewar da mambobin majalisar suka yi kan sassauta dokar?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin samun bayanai masu gamsarwa.