Abin Da Mata ‘Yan Takara Suke So A Zaben 2023

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abin Da Mata ‘Yan Takara Suke So A Zaben 2023
Jan 12, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Kwana 43 kafin babban zaben Najeriya, mata ’yan takara a zaben na ta korafe-korafe.

Shin me mene ne bukatunsu kuma me ya kamata a yi musu?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da su da kuma ’yan gwagwarmayar siyasa.