Shekara daya da wata takwas ke nan, da sace daliban makarantar sakandaren Birnin Yauri da ke Jihar Kebbi.
Shin ko a wane hali iyayen yaran da aka sace ke ciki zuwa yanzu?
Mun tattauna da iyayen yaran, mun kuma ji ta bakin gamnatin Jihar, a yi sauraro lafiya.