Yan takarar gwamnan Jihar Katsina sun bayyana kudurorinsu kan matsalar tsaro, tattalin arziki da kiwon lafiya.
Sun baje kolin manufofin nasu ne a wani taron tattaunawa da kamfanin Media Trust ya shirya a jihar.
Shin kun san manufofin nasu?
Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin inda aka kwana.