Matan sojoji ’yan mazan jiya da suka mutu a fagen daga, sun koka da rashin kulawar da ya kamata su samu.
“Kudin jana’izar maigida na kawai muka samu” in ji daya daga cikin matan. Shin me shugabanni ke yi don tallafa wa iyalan sojojin da suka rasa ransu?
Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki?