Mun Fi Son Shugaba Jajirtacce, Adali Mai Tsoron Allah- ’Yan Najeriya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Mun Fi Son Shugaba Jajirtacce, Adali Mai Tsoron Allah- ’Yan Najeriya
Jan 19, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

'Yan Najeriya sun ce suna bukatar shugaba na gari mai tsoron Allah, wanda zai fitar da su daga halin da suke ciki yanzu.

A yayin da ya rage saura ’yan kwanaki a gudanar da babban zabe, wasu ’yan Najeriya sun bayyana irin shugaban da suke so su zaba.

Ku biyo mu cikin shirin Najeriya a yau don jin ra’ayoyinsu.