Nan da kwanaki 8 za a daina karbar tsoffin takardun Naira dari biyu, dari biyar da dubu daya.
Shin wadan nan sabbin kudaden sun shiga lunguna da sakunan kasar nan?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ziyarci wadansu kasuwanni, domin sanin gaskiyar halin da ake ciki.