A yayin da ranar zabe ke ta karatowa, Me hukumar Zaben ke yi don tabbatar da samun isasshen tsaro ga ma’aikatan ta?
Ma’aikatan a shirye suke don gudanar da ayukan zabe a watan gobe?
Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki da kuma masu sharhi kan batun.