Yadda ’Yan Takara Ke Kashe Kudi A Lokacin Zabe
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda ’Yan Takara Ke Kashe Kudi A Lokacin Zabe
Feb 09, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

A lokutan zabe ’yan takara da jam’iyyun siyasa a Najeriya kan kashe kudaden da ba a iya tantance yawansu. 

Amma sabuwar dokar zabe ta kayyade kudaden da za su kashe a lokacin yakin neman zabe.

Shin suna bin dokar?