'Kisan Da Ake Yi Mana Ne Ya Koro Mu Daga Taraba'

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
'Kisan Da Ake Yi Mana Ne Ya Koro Mu Daga Taraba'
Feb 13, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

Fulani makiyaya suna barin matsugunansu a jihar Taraba kan zargin cewa ana kashe su, kuma ana kwace masu dukiyoyinsu.

A cewarsu, wasu ‘yan vigilante ke wannan aika-aikan.

Shin su waye ke kashe makiyayan?

Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a al’amarin.