Yadda ’Yan Najeriya Ke Kallon Karin Wa'adin N200

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda ’Yan Najeriya Ke Kallon Karin Wa'adin N200
Feb 17, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Tun bayyanar batun sauya fasalin kudaden Najeriya ’yan kasar ke fama da karancin tsabar kudin kashewa. 

Shin ko yaya kuka ji da aka kara wa’adin karbar tsofaffin takardun Naira 200? 

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki kan wannan batu, mun kuma ji ta bakin masana. A yi sauraro lafiya.