Send us a text
A dokar Najeriya sai mutum ya kai shekara 18 kafin ya kada kuri'a zabe. Ko yaya sabon shiga kada kuri'a ke kallon zaben da ke tafe? Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sauraron yadda sabon shiga kada kuri'a ke kallon zaben.