Dalilin Rashin Fitar ’Yan Najeriya Zaben Shugaban Kasa
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilin Rashin Fitar ’Yan Najeriya Zaben Shugaban Kasa
Mar 03, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Shirin Najeriya a Yau na wannan karo ya maida hankali kan yadda miliyoyin ’yan Najeriya suka ki fita yin zaben da ya gabata. 

Ko me ye dalili? 

Ku biyo shirin namu na yau ku ji dalilai daki-daki.