Yadda Dage Zabe Ya Dagula Lissafi
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Dage Zabe Ya Dagula Lissafi
Mar 10, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Dage zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohin da hukumar INEC ta yi daga ranar 11 ga watan maris zuwa ranar 18 ya shafi rayuwar mutane da dama, ciki harda masu shirin aure. 

Ko mene ne ainihin dalilan da INEC ta dage zaben da mutane da yawa suke fatan a yi a gama su cigaba da harkokinsu?

Saurari cikakken shirin domin jin yadda wannan mataki na INEC ya shafi rayuwar jama'ar Najeriya.