Lura da yadda ’yan Najeriya suka wahala kan rashin tsabar kudi a kwanakin nan, shirin Najeriya A Yau ya yi nazarin abin da zai biyo bayan umarnin Kotun Koli na ci gaba da karbar tsoffin kudi da kuma ta yadda zai shafi zaben gwamnonin da ke tafe.
Shin kuna ganin dawo da amfani da tsoffin kudi zai ba da damar sayen kuri’a?