Shin Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Zai Shafi Na Gwamnoni?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shin Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Zai Shafi Na Gwamnoni?
Mar 17, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Bisa al'adar zabe a Najeriya sakamakon zaben shugaban kasa yana tasiri a sakamakon zaben gwamnoni. 

Amma a wannan karon anya sakamakon zaben shugaban kasa zai yi tasiri a zaben gwamnoni? 

Shirin Najeriya A YAU na wannan lokaci ya dubi wannan lamari da idanun basira.