Rahotanni sun tabbatar da cewa an rufe gidajen burodi sama da 200 a Jihar Yobe da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.
Shin mene ne dalilin da ya jawo rufe gidajen har 200 a wannan Jiha?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan halin da ake ciki dangane da yin burodi a Najeriya.