Gwamnatin Najeriya za ta baiwa magidanta masu karamin karfi miliyan 10 Naira dubu biyar-biyar daga watan Yuni in an cire tallafi man fetur baki daya.
Yaya rayuwa za ta kasance idan an cire tallafin?
Shirin Najeriya A yau na tafe karin bayani kan wannan batu.