Yakin da aka dauki kwanaki ana tafkawa a kasar Sudan ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama, ya kuma janyo hasarar dukiya mai tarin yawa.
Ko wane darasi Yakamata gwamnatin Najeriya da kuma 'yan Najeriya su koya?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan rikicin Kasar Sudan, da kuma shawarwari kan darussan da ya kamata a kowa.