Yanayin Tattalin Arzikin Da Buhari Zai Bar wa Tinubu.
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yanayin Tattalin Arzikin Da Buhari Zai Bar wa Tinubu.
May 25, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Tattalin arzikin Najeriya da na ‘yan kasar na daga cikin bangarorin da gwamnatin Shugaba Buhari ta ce ta mayar barin gado ta mai da hankali wajen ingantawa; 

Ko tattalin arzin naku ya samu ingantuwa kuwa? 

Shirin Najeriya A Yau ya dubi irin yanayin tattalin arzikin da Gwamnatin Buhari za ta bar wa wadda za ta gaje ta.