Duba da cewa da yawa cikin 'yan Najeriya na ganin da tallafi man fetur su ke amfana kai tsaye.
Me batun cire tallafin mai ke nufi, wane mataki kungiyar masu hada-hadar man fetur za su dauka, kuma ya ya 'yan Najeriya suka kalli wannan batu?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani